Duk wani abu da ka ke gani a matsayin ICT ko SMC da mutane ke amfani da shi walau a kirifto ko forex, bisa nazari da bincike da na yi, na fahimta cewa kwafi ne ne Elliot Wave Theory.
Domin Ralph Nelson Elliot ne ya fara aiki na farko, sauran su ka biyo bayan sa. Kuma idan ka duba aiyukan su duka, za ka fahimta cewa galibin sauran aiyuka da su ka biyo baya, an gina su ne bisa fahimtar nazariyyar farko ta Elliot.
Kamar dai Satoahi Nakamoto ne a kirifto, duk wanda zai samar da wani kirifto, asalin babansa shine Satoshi. Domin shine ya sunnanta kirifto din.
Dabi'un kasuwa na market structure da mutane ke kokarin koyo, ba wani abu bane face Elliot Wave Theory.
Irin yadda traders ke kokarin fahimtar yanayin kasuwa ta hanyar dabi'u da halayyarta, wani abu ne da tuni Ralph Nelson Elliot yayi bayanin sa.
Hoto da ke a kasa, na dauke da zane na lissafin yadda market structure ta ke, ko ka san cewa abin da su ka yi duka EWT.
Ko ka san cewa zai iya daukar mintuna 30 ko fiye da haka kafin a gama yi maka bayanin wannan hoto, kuma ba lallai ne ma ka fahimta yadda ya dace ba.
Ko san cewa tsawon mintuna 5 kacal sun yi yawa na yi maka bayanin EWT tare da wasu dabarbaru na siddabarun Fibonacci, sannan na ba ka wannan hoton kuma ka fahimce shi cikin dakiku.
Na ci-karo da hoton ne a WhatsApp, naga dacewar yin magana a kai. Akwai hanyar da za ka bi ka saukaka bayani ga mutane, akwai kuma hanyar da za ka bi 2+2 ma ba kowa ne zai fahimta ba.
Yawancin masana na da hanyoyi da dama na sarka bayanai ta yadda ba kowa ake so ya gane ba.
Halaman ini mungkin berisi konten pihak ketiga, yang disediakan untuk tujuan informasi saja (bukan pernyataan/jaminan) dan tidak boleh dianggap sebagai dukungan terhadap pandangannya oleh Gate, atau sebagai nasihat keuangan atau profesional. Lihat Penafian untuk detailnya.